Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma galibin 'yan'uwa cikin Ubangiji suka ƙarfafa saboda ɗaurina, sun kuma ƙara fitowa gabagaɗi, su faɗi Maganar Allah ba tare da tsoro ba.

Karanta cikakken babi Filib 1

gani Filib 1:14 a cikin mahallin