Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga Bulus da Timoti, bayin Almasihu Yesu, zuwa ga dukan tsarkaka a cikin Almasihu Yesu waɗanda suke a Filibi, tare da masu kula da ikkilisiya da kuma masu hidimarta.

Karanta cikakken babi Filib 1

gani Filib 1:1 a cikin mahallin