Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 7:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, yawo kuka yi da alfarwar Molek,Da surar tauraron gunki Ramfan,Wato surorin nan da kuka ƙera don ku yi musu sujada.Ni kuwa zan kawar da ku a can bayan Babila.’

Karanta cikakken babi A.m. 7

gani A.m. 7:43 a cikin mahallin