Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da suka faɗa kuwa ya ƙayatar da jama'a duka. Sai suka zaɓi Istifanas, mutumin da yake cike da bangaskiya da Ruhu Mai Tsarki, da Filibus, da Burokoras, da Nikanar, da Timan, da Barminas, da Nikolas mutumin Antakiya wanda dā ya shiga Yahudanci.

Karanta cikakken babi A.m. 6

gani A.m. 6:5 a cikin mahallin