Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a kwanakin nan da yawan masu bi suke Ƙaruwa, sai Yahudawa masu jin Helenanci suka yi wa Ibraniyawa gunaguni domin bā a kula da matayensu waɗanda mazansu suka mutu, a wajen rabon gudunmawa a kowace rana.

Karanta cikakken babi A.m. 6

gani A.m. 6:1 a cikin mahallin