Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Bitrus ya ce mata, “Ƙaƙa kuka gama baki ku gwada Ruhun Ubangiji? Kin ji tafiyar waɗanda suka binne mijinki, har sun iso bakin ƙofa ma, za su kuwa ɗauke ki, su fitar da ke.”

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:9 a cikin mahallin