Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka bi shawara tasa, suka kuma kirawo manzannin, suka yi musu dūka, suka kwaɓe su kada su ƙara magana da sunan Yesu, sa'an nan suka sake su.

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:40 a cikin mahallin