Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin ka sayar, ba taka ba ce? Bayan ka sayar kuma, kuɗin ba halalinka ba ne? Ta ƙaƙa ka riya wannan aiki a zuciyarka? Ai, ba mutum ka yi wa ƙarya ba, Allah ka yi wa.”

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:4 a cikin mahallin