Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya ce, “Kai, Hananiya, ta ƙaƙa Shaiɗan ya cika zuciyarka, har ka yi wa Ruhu Mai Tsarki ƙarya, ka kuma ɓoye wani abu daga kuɗin gonar?

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:3 a cikin mahallin