Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka ji haka, suka shiga Haikalin da sassafe, suna koyarwa.To, babban firist ya fito, shi da waɗanda suke tare da shi, suka kira majalisa, da dukan shugabannin Isra'ilawa, suka aika kurkuku a kawo su.

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:21 a cikin mahallin