Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane kuwa suka yi ta taruwa daga garuruwan da suke kewayen Urushalima, suna ta kawo marasa lafiya da waɗanda baƙaƙen aljannu suke wahalshe su, dukansu kuwa aka warkar da su.

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:16 a cikin mahallin