Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuma suka daɗa yi musu kashedi, suka sake su, don sun rasa yadda za su hore su saboda jama'a, domin dukan mutane suna ɗaukaka Allah saboda abin da ya auku.

Karanta cikakken babi A.m. 4

gani A.m. 4:21 a cikin mahallin