Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 3:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ma ya ce, ‘Ubangiji Allah zai tasar muku da wani annabi daga cikin 'yan'uwanku, kamar yadda ya tashe ni. Lalle ne ku saurari duk abin da ya faɗa muku.

Karanta cikakken babi A.m. 3

gani A.m. 3:22 a cikin mahallin