Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allahn Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, Allahn kakanninmu, shi ya ɗaukaka Baransa Yesu, wanda kuka bashe shi, kuka kuma ƙi shi, a gaban Bilatus, sa'ad da ya ƙudura zai sake shi.

Karanta cikakken babi A.m. 3

gani A.m. 3:13 a cikin mahallin