Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 28:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce masa, “Mu kam, ba mu sami wata wasiƙa daga Yahudiya game da kai ba, ba kuwa wani ɗan'uwanmu da ya zo nan ya kawo labarinka, ko yă faɗi wata mummunar magana game da kai.

Karanta cikakken babi A.m. 28

gani A.m. 28:21 a cikin mahallin