Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 28:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kwana uku ya kira manyan Yahudawan birnin. Da suka taru sai ya ce musu, “Ya ku 'yan'uwa, ko da yake ban yi wa jama'armu wani laifi ba, ko laifi a game da al'adun kakanninmu, duk da haka an bashe ni É—aurarre ga Romawa tun daga Urushalima.

Karanta cikakken babi A.m. 28

gani A.m. 28:17 a cikin mahallin