Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 28:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da 'yan'uwa na can suka ji labarinmu, sai da suka zo don su tarye mu har Kasuwar Abiyus, da kuma wurin nan da ake kira Maciya Uku. Da kuwa Bulus ya sadu da su, ya yi godiya ga Allah, jikinsa kuma ya yi ƙarfi.

Karanta cikakken babi A.m. 28

gani A.m. 28:15 a cikin mahallin