Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 27:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muka yi kwana da kwanaki muna tafiya kaɗan kaɗan, har da ƙyar muka kai kusa da Kinidas. Da dai iska ta hana mu ci gaba, muka zaga ta bayan tsibirin Karita kusa da Salmoni.

Karanta cikakken babi A.m. 27

gani A.m. 27:7 a cikin mahallin