Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 27:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da muka isa wata mahaɗar ruwa, sai suka tura jirgin ya dunguri yashi, har goshinsa ya cije ya kasa motsi, ƙarshensa kuma ya fara ragargejewa saboda haukan raƙuman ruwa.

Karanta cikakken babi A.m. 27

gani A.m. 27:41 a cikin mahallin