Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 27:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da dai muka yi kwana da kwanaki ba mu ga rana ko taurari ba, gawurtacciyar iskar hadiri kuma ta yi ta bugunmu, sai muka fid da zuciya da tsira.

Karanta cikakken babi A.m. 27

gani A.m. 27:20 a cikin mahallin