Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 27:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan suka jawo ƙaramin jirgi ɗin a cikin babban jirgi, sai suka yi dabara suka ɗaɗɗaura igiyoyi ta gindin babban jirgin, suka rage shi. Don kuma gudun kada a fyaɗa su a yashin nan na Sirtis mai haɗiye kome, suka sauke filafilai, aka kora jirgin haka.

Karanta cikakken babi A.m. 27

gani A.m. 27:17 a cikin mahallin