Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 27:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake mafakar nan ba ta kamaci jirage su ci damuna a ciki ba, sai yawanci suka kawo shawara a tashi daga nan, ko ta ƙaƙa su iya kaiwa Finikiya, wata mafakar tsibirin Karita, mai duban gabas maso arewa da kuma gabas maso kudu, su ci damuna a can.

Karanta cikakken babi A.m. 27

gani A.m. 27:12 a cikin mahallin