Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 26:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Alkwarin nan kuwa, shi ne wanda kabilanmu goma sha biyu suke himmantuwa ga bauta wa Allah dare da rana, suna sa zuciya su ga cikarsa. Saboda sa zuciyar nan kuma fa Yahudawa suke ƙarata, ya sarki!

Karanta cikakken babi A.m. 26

gani A.m. 26:7 a cikin mahallin