Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 26:31-32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

31. Bayan sun keɓe waje ɗaya, suka yi shawara, suka ce, “Ai, mutumin nan bai yi wani abin da ya isa kisa ko ɗauri ba.”

32. Agaribas kuma ya ce wa Festas, “Ba don dai mutumin nan ya riga ya nemi ɗaukaka ƙararsa a gaban Kaisar ba, da sai a sake shi.”

Karanta cikakken babi A.m. 26