Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 26:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, al'amarin nan sananne ne ga sarki, ina kuma masa magana gabagaɗi ne, gama na tabbata ba abin da ya kuɓuce wa hankalinsa cikin al'amarin nan, don wannan abu ba a ɓoye aka yi shi ba.

Karanta cikakken babi A.m. 26

gani A.m. 26:26 a cikin mahallin