Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 26:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bulus na cikin kawo hanzarinsa, sai Festas ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Bulus, kai dai ruɗaɗɗe ne, yawan karatunka yana juya maka kai.”

Karanta cikakken babi A.m. 26

gani A.m. 26:24 a cikin mahallin