Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 26:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da fari, na yi wa mutanen Dimashƙu wa'azi, sa'an nan na yi a Urushalima da dukan kewayen ƙasar Yahudiya, sa'an nan kuma na yi wa al'ummai, cewa su tuba su juyo ga Allah, su kuma yi aikin da zai nuna tubarsu.

Karanta cikakken babi A.m. 26

gani A.m. 26:20 a cikin mahallin