Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 25:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, in ni mai laifi ne, har na aikata abin da ya isa kisa, ai, ba zan guji a kashe ni ba, amma in ba wata gaskiya a cikin ƙarata da suke yi, to, ba mai iya bashe ni gare su don a faranta musu rai. Na nema a ɗaukaka ƙarata gaban Kaisar.”

Karanta cikakken babi A.m. 25

gani A.m. 25:11 a cikin mahallin