Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 24:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bulus yana ba da bayani a kan adalci, da kamunkai, da kuma hukuncin nan mai zuwa, Filikus ya kaɗu, ya kāda baki ya ce, “Yanzu kam, sai ka koma. In na sami zarafi nā kira ka.”

Karanta cikakken babi A.m. 24

gani A.m. 24:25 a cikin mahallin