Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 24:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka kirawo Tartulus, ya shiga kai ƙarar Bulus, ya ce, “Ya mafifici Filikus, tun da yake ta gare ka ne muke zaman lafiya ƙwarai, ta tsinkayarka ne kuma ake kyautata zaman jama'armu,

Karanta cikakken babi A.m. 24

gani A.m. 24:2 a cikin mahallin