Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma na yarda cewa, bisa ga hanyar nan da suke kira ‘Ɗariƙa’ nake bauta wa Allahn kakanninmu, nake kuma gaskata duk abin da yake a rubuce a cikin Attaura da kuma littattafan annabawa.

Karanta cikakken babi A.m. 24

gani A.m. 24:14 a cikin mahallin