Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 24:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mai mulki ya alamta wa Bulus ya yi magana, sai ya amsa ya ce, “Tun da na sani ka yi shekaru da yawa kana yi wa jama'ar nan shari'a, da farin ciki zan kawo hanzarina.

Karanta cikakken babi A.m. 24

gani A.m. 24:10 a cikin mahallin