Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 23:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus ya ce masa, “Kai munafiƙi, kai ma Allah zai buge ka! Ashe, wato kana zaune kana hukunta ni bisa ga Shari'a ne, ga shi kuwa kana yin umarni a doke ni, a saɓanin Shari'a?”

Karanta cikakken babi A.m. 23

gani A.m. 23:3 a cikin mahallin