Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jarumin ya ɗauki saurayin ya kai shi gun shugaba, ya ce, “Ɗan sarƙan nan, Bulus, ya kira ni, ya roƙe ni in kawo saurayin nan a wurinka, don yana da wata maganar da zai gaya maka.”

Karanta cikakken babi A.m. 23

gani A.m. 23:18 a cikin mahallin