Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da daddare sai Ubangiji ya tsaya a kusa da Bulus, ya ce, “Ka yi ƙarfin hali, don kamar yadda ka shaide ni a Urushalima, haka kuma lalle ne ka shaide ni a Roma.”

Karanta cikakken babi A.m. 23

gani A.m. 23:11 a cikin mahallin