Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari kuma da shugaban ya so sanin ainihin ƙarar da Yahudawa suke yi a kan Bulus, sai ya kwance shi, ya yi umarni manyan firistoci da dukan majalisa su taru, sa'an nan ya sauko da Bulus ya tsai da shi a gabansu.

Karanta cikakken babi A.m. 22

gani A.m. 22:30 a cikin mahallin