Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni bayahude ne, haifaffen Tarsus, ƙasar Kilikiya, amma a nan garin na girma, aka kuma karantar da ni wurin Gamaliyal, bisa ga tsarin tsanantacciyar hanyar nan ta Shari'ar kakanninmu. Ina mai himmar bauta wa Allah, kamar yadda dukanku kuke a yau,

Karanta cikakken babi A.m. 22

gani A.m. 22:3 a cikin mahallin