Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 21:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus ya amsa ya ce, “Ai, ni Bayahude ne na Tarsus ta ƙasar Kilikiya, ɗan shahararren birni, ina roƙonka ka bar ni in yi wa mutane jawabi.”

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:39 a cikin mahallin