Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 21:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suna ihu suna cewa, “Ya ku 'yan'uwa Isra'ilawa, ku taimaka! Ga mutumin da yake bi ko'ina yana koya wa mutane su raina jama'armu da Shari'a, da kuma wannan wuri. Banda haka kuma har ma ya kawo al'ummai a cikin Haikalin, ya Ć™azantar da wurin nan tsattsarka.”

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:28 a cikin mahallin