Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 21:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Bulus ya ɗibi mutanen nan, kashegari kuma da suka tsarkaka tare, sai ya shiga Haikali domin ya sanar da ranar cikar tsarkakewar tasu, wato ranar da za a ba da sadaka saboda kowannensu.

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:26 a cikin mahallin