Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 21:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya zo gare mu, ya ɗauki ɗamarar Bulus ya ɗaure kansa sawu da hannu, ya ce, “Ga abin da Ruhu Mai Tsarki ya ce, ‘Haka Yahudawan Urushalima za su ɗaure mai wannan ɗamara, su kuma bashe shi ga al'ummai.’ ”

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:11 a cikin mahallin