Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da muka rabu da su da ƙyar, muka shiga jirgi muka miƙa sosai zuwa tsibirin Kos, kashegari kuma sai Rodusa, daga nan kuma sai Batara.

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:1 a cikin mahallin