Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 20:37-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

37. Sai duk suka fashe da kuka, suka rungume Bulus, suna ta sumbantarsa,

38. suna baƙin ciki tun ba ma saboda maganar da ya faɗa ba, cewa ba za su ƙara ganinsa ba. Daga nan suka rako shi har bakin jirgi.

Karanta cikakken babi A.m. 20