Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 20:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan kuma muna tafe a jirgin ruwan dai, kashegari kuma sai ga mu daura da tsibirin Kiyos. Kashegari kuma, ga mu a tsibirin Samas, kashegari kuma sai Militas.

Karanta cikakken babi A.m. 20

gani A.m. 20:15 a cikin mahallin