Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ku 'yan'uwa, Isra'ilawa, ku ji wannan magana. Yesu Banazare, mutumin da Allah ya tabbatar muku cewa shi yardajjensa ne, ta mu'ujizai, da abubuwan al'ajabi, da alamu waɗanda ya yi ta wurinsa a cikinku, kamar yadda ku kanku kuka sani,

Karanta cikakken babi A.m. 2

gani A.m. 2:22 a cikin mahallin