Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 19:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da magatakardan garin ya kwantar da hankalin jama'a, ya ce, “Ku mutanen Afisa! Wane mutum ne bai san cewa musamman birnin Afisawa ne suke kula da haikalin mai girma Artimas ba, da kuma dutsen nan da ya faɗo daga sama?

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:35 a cikin mahallin