Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 19:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin akwai wani maƙerin farfaru, mai suna Dimitiriyas, mai ƙera surorin haikalin Artimas da azurfa, ba kuwa ƙaramar riba yake jawo wa masu yin wannan sana'a ba.

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:24 a cikin mahallin