Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 19:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane da yawa kuwa masu yin sihiri, suka tattaro littattafansu suka ƙone a gaban jama'a duka. Da suka yi wa littattafan nan kima, sai suka ga sun kai kuɗi azurfa dubu hamsin.

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:19 a cikin mahallin