Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 18:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Kirisbus, shugaban majami'ar ya ba da gaskiya ga Ubangiji, shi da jama'ar gidansa duka. Korantiyawa kuma da yawa da suka ji maganar Bulus suka ba da gaskiya, aka kuwa yi musu baftisma.

Karanta cikakken babi A.m. 18

gani A.m. 18:8 a cikin mahallin