Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Can ya tarar da wani Bayahude mai suna Akila, asalinsa kuwa mutumin Fantas ne, bai daɗe da zuwa daga ƙasar Italiya ba, tare da mata tasa Bilkisu, don wai Kalaudiyas ya umarci dukan Yahudawa su bar Roma. Sai Bulus ya je wurinsu.

Karanta cikakken babi A.m. 18

gani A.m. 18:2 a cikin mahallin